Jump to content

hassada

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 19:40, 18 Afirilu 2023 daga 102.23.96.16 (hira)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

hassadaJin zafi da kiyayyar abun ko baiwa da wani ke da ita. ko kuma a ce burin gushewar wata ni'ima da Allah ya ba wani saga mai ni'imarni'imar.allah yasa Mudace

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: envy