Jump to content

Abada

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 12:27, 30 Oktoba 2022 daga Fauziya66 (hira | gudummuwa) (#RRCCWW)

Abada yana nufin wani irin lokaci wanda keda tsowo bayada adadi.[1] [2]

Misalai

  • Aljanna har abada
  • Ba aure tsakani har abada

Manazarta

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,58
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P87,