Jami'i
Appearance
Hausa
Bayani
jami'i shine ma'aikacin gomnati ta ɗauke shi aiki ya bada tsaro, na farin kaya ko na kaki.
Misali
- Ado jami'in tsaro ne.
- Naga jami'in tsaron DSS a gidan.