Jump to content

Afuwa

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 19:06, 1 Oktoba 2022 daga M I Idrees (hira | gudummuwa) (Created page with "==Hausa== ==Bayani== '''Afuwa''' itace idan mutum ya yi maka laifi ka ji cewa bai yi maka komai ba. Ka ƙyale shi kana mai nufin baka son a hukunta shi saboda wannan laifin ko kuma kai ka rama a gaba a bisa wannan laifi da ya yi maka. ==Misali== *Nayi afuwa ga masu laifukan yau. *Allah yayi mata afuwa.")
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

Bayani

Afuwa itace idan mutum ya yi maka laifi ka ji cewa bai yi maka komai ba. Ka ƙyale shi kana mai nufin baka son a hukunta shi saboda wannan laifin ko kuma kai ka rama a gaba a bisa wannan laifi da ya yi maka.

Misali

  • Nayi afuwa ga masu laifukan yau.
  • Allah yayi mata afuwa.