Abinci duk wani abu da ake iya ci ko sha domin samun kuzari da lafiyar jiki. Abinci ya bambanta daga Abinsha. Abinci Kuma ya zama maganin yunwa.