nono: Bambanci tsakin sauye-sauye na
Appearance
Content deleted Content added
Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu |
|||
| Layi 24: | Layi 24: | ||
=== Suna 2 === |
=== Suna 2 === |
||
'''nōnō''' (''[[namiji|n.]]'', ''[[jam'i|j.]]'' nono har wayau na nufin madaran da aka tatse daga jikin dan-adam ko wata dabbba. <ref name="i"/><ref name="g"/><ref>Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 279.</ref> |
'''nōnō''' (''[[namiji|n.]]'', ''[[jam'i|j.]]'' nono har wayau na nufin [[Madara|madaran]] da aka tatse daga jikin dan-adam ko wata dabbba. <ref name="i"/><ref name="g"/><ref>Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 279.</ref> |
||
=== Fassara === |
=== Fassara === |
||
Zubi na 05:41, 15 Disamba 2025


Hausa
Suna 1
nōnō
Nono (help·info) (n., j. nonuna, nonuwa) sashin jiki ne dake kirjin dan adam da wasu dabbobi wanda ke fitar da madara don shayar da jarirai a halittan dan-adan da sauran dabbbobi.[1][2][3]
Misali
- Zanje kasuwa siyen nono
- Yar Fulani tana tallar nono
Furuci
Fassara
Suna 2
nōnō (n., j. nono har wayau na nufin madaran da aka tatse daga jikin dan-adam ko wata dabbba. [1][2][6]
Fassara
Kalmomi masu dangantaka
- mama
- kirji
- fura da nono
- Ruwan nono
Karin magana
- Allah ya tarfa wa garinsu nono.
- Ba'a ɓarin nona akwashe duka.
Manazarta
- 1 2 Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An Introduction to Hausa, Igbo, Yoruba Grammar: for Schools and Colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 8, 22.
- 1 2 Garba, Calvin Y. Ƙamus na Harshen Hausa. Ibadan: Evans Brothers, 1990. 8.
- ↑ Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 279.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 163.
- ↑ Skinner, Neil. Hausa comparative dictionary. Köln: Köppe, 1996. 209.
- ↑ Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 279.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 163.