Jump to content

Doka: Bambanci tsakin sauye-sauye na

Daga Wiktionary
Content deleted Content added
Nayi gyara
M Bash Ne (hira | gudummuwa)
No edit summary
Layi 1: Layi 1:

[[File:Law Word Cloud.png|thumb|Law_Word_Cloud]]
'''Doka''': na nufin wani sharaɗi ko wata ƙa'ida da aka kafa domin kiyaye wasu abubuwa.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98</ref>
'''Doka''': na nufin wani sharaɗi ko wata ƙa'ida da aka kafa domin kiyaye wasu abubuwa.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98</ref>
==Misalai==
==Misalai==

Zubi na 02:46, 11 Agusta 2025

Law_Word_Cloud

Doka: na nufin wani sharaɗi ko wata ƙa'ida da aka kafa domin kiyaye wasu abubuwa.[1]

Misalai

  • Bin doka wajibi
  • Dokan hana yawan dare
  • Kada Wanda ya karya doka

Fassara

  1. Da Turanci Law

Manazarta

Doka na nufin wani abu ne da aka buga akan wani ko aka doke shi da wani mabugi

Misali

  • Hassan Yana doka ganga mai zaki
  • Kada a karya dokan mallam
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98