Jump to content

Tsaka: Bambanci tsakin sauye-sauye na

Daga Wiktionary
Content deleted Content added
inganta shafi da sanya mahada
No edit summary
 
Layi 4: Layi 4:


==Misalai==
==Misalai==
* Anyi umarni a kashe tsaka.
* Anyi umarni a kashe tsak
* Bana son ganin tsaka.
* Bana son ganin tsaka.
* Tsaka ta faɗa wuta.
* Tsaka ta faɗa wuta.

Zubin ƙarshe ga 10:22, 5 Agusta 2025

Tsaka mai Rai

Tsaka About this soundTsaka  dabba ce daga dangin ƙadangaru da ke amfani da yatsu a wajen tafiya akan abu mai santsi, galibi anfi samu a waje mai sanyi. [1]

Suna jam'i. Tsakuwowi.

Misalai

[gyarawa]
  • Anyi umarni a kashe tsak
  • Bana son ganin tsaka.
  • Tsaka ta faɗa wuta.

Karin Magana

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,72