Jump to content

Wake: Bambanci tsakin sauye-sauye na

Daga Wiktionary
Content deleted Content added
No edit summary
Layi 8: Layi 8:
* An shuka wake a gonan Audu
* An shuka wake a gonan Audu
* Wake ya yi ƙwari sai ammai feshi
* Wake ya yi ƙwari sai ammai feshi
* Faten wake akwai daɗi


===Karin Magana===
===Karin Magana===

Zubi na 19:15, 23 Janairu 2024

Dami na Wake

wakeAbout this soundWake  wani nau'ine. Daga cikin nau'o'i ko jinsin hatsi, wanda ke da ɓari biyu da kai a tsakankanin jikin sa, ana sarrafa shi ta hanyoyi daban daban amatsayin abinci.[1] Fassara turanci:beans

Misalai

  • Anyi miyan fatan Wake a gidammu
  • Ina son cin biredi da wake
  • An shuka wake a gonan Audu
  • Wake ya yi ƙwari sai ammai feshi
  • Faten wake akwai daɗi

Karin Magana

  • Wake ɗaya ke ɓata gari

Manazarta

Wake ita wannan Kalmar ta samo asali ne daga jam'in su Waka

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,13