Jump to content

Masara: Bambanci tsakin sauye-sauye na

Daga Wiktionary
Content deleted Content added
Mahuta (hira | gudummuwa)
No edit summary
mNo edit summary
 
Layi 2: Layi 2:
==Suna==
==Suna==
[[File:Starr-120606-7054-Zea mays-ears for sale-Laulima Farm Kipahulu-Maui (25026486812).jpg|Masara a Toto|thumb|230px]]
[[File:Starr-120606-7054-Zea mays-ears for sale-Laulima Farm Kipahulu-Maui (25026486812).jpg|Masara a Toto|thumb|230px]]
'''Masara'''{{Audio|Ha Masara.ogg|Masara}} Shuka ce da ake nomawa a gonaki, yana fitar da [[goyo]], a kowanne goyo akwai kwayoyin masara a jiki, masara akwai [[Fara]] akwai [[Ja]]. Hausawa na yin [[Tuwo]], [[Fate]], [[Dambu]], [[Waina]] / [[Masa]] da shi.<ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.60. ISBN 9789781601157.</ref><ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67</ref>
'''Masara'''{{Audio|Ha Masara.ogg|Masara}} Shuka ce da ake nomawa a gonaki, yana fitar da [[goyo]], a kowanne goyo akwai kwayoyin masara a jiki, masara, bayan an cire masaran ana kiran sauran da totuwa akwai [[Fara]] akwai [[Ja]]. Hausawa na yin [[Tuwo]], [[Fate]], [[Dambu]], [[Waina]] / [[Masa]] da shi.<ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.60. ISBN 9789781601157.</ref><ref>Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67</ref>
[[Category:Hatsi]]
[[Category:Hatsi]]



Zubin ƙarshe ga 12:27, 23 Janairu 2024

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]
Masara a Toto

MasaraAbout this soundMasara  Shuka ce da ake nomawa a gonaki, yana fitar da goyo, a kowanne goyo akwai kwayoyin masara a jiki, masara, bayan an cire masaran ana kiran sauran da totuwa akwai Fara akwai Ja. Hausawa na yin Tuwo, Fate, Dambu, Waina / Masa da shi.[1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Tuwan masara nada garɗi.
  • Bala yaci tuwon masara da miya
  • Dambun masara
  • zanje siyen masara gasassa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.60. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67