Bishiya: Bambanci tsakin sauye-sauye na
Appearance
Content deleted Content added
No edit summary |
m →Misalai |
||
| Layi 6: | Layi 6: | ||
*ka jirani a kasan bishiya |
*ka jirani a kasan bishiya |
||
*Bishiyar gidammu ta fara fure |
*Bishiyar gidammu ta fara fure |
||
* An yanke bishiyar ɗorawa. |
|||
<ref>neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,195</ref> |
<ref>neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,195</ref> |
||
==A wasu harsunan== |
==A wasu harsunan== |
||
English:tree |
English:tree |
||
Zubi na 17:55, 22 Janairu 2024

Bishiya
Bishiya (help·info) Wani ice ne wanda ake shuka shi a kasa yana kuma mafi yawancin su nada koren ganye,ana amfani dashi wajan samun kayan marmari.
- suna
jam'i.Bishiyoyi
Misalai
- ka jirani a kasan bishiya
- Bishiyar gidammu ta fara fure
- An yanke bishiyar ɗorawa.
A wasu harsunan
English:tree
manazarta
- ↑ neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,195