Gyada: Bambanci tsakin sauye-sauye na
Appearance
Content deleted Content added
No edit summary |
mNo edit summary |
||
| Layi 8: | Layi 8: | ||
* Manomi ya noma gyaɗa. |
* Manomi ya noma gyaɗa. |
||
* Lago ya ci gyaɗa mai gishiri |
* Lago ya ci gyaɗa mai gishiri |
||
* Gyada da garin kwaki akwai daɗi. |
|||
==Manazarta== |
==Manazarta== |
||
[[Category:Abinci]] |
[[Category:Abinci]] |
||
Zubi na 17:35, 22 Janairu 2024
Hausa

Gyaɗa
Gyada (help·info) wani nau'in abinci ce da ake ci don marmari sau da yawa ba don yunwa ba sannan tana sanya ƙishi. Anan amfani da ita wajen sarrafa wasu kayan abinci kamar Man-gyaɗa ƙuli-ƙuli/ƙarago, kunu, Miyan taushe/fate da dai sauran su.
[1] [2]
Misalai
- Na sha Kunun gyaɗa jiya.
- Manomi ya noma gyaɗa.
- Lago ya ci gyaɗa mai gishiri
- Gyada da garin kwaki akwai daɗi.
Manazarta
Gyada wata hanya ce da mutun keyi magana ba tare da ya furta wata kalma ba
Misali
- Dini Yana gyada kansa
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,76
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,115