Abinci: Bambanci tsakin sauye-sauye na
Appearance
Content deleted Content added
No edit summary |
No edit summary |
||
| Layi 6: | Layi 6: | ||
*Yaci abinci yasha ruwa. |
*Yaci abinci yasha ruwa. |
||
*Yaci abinci yana neman ƙari. |
*Yaci abinci yana neman ƙari. |
||
*Yanajin yunwa yaje sayan abinci. |
*Yanajin yunwa yaje wajen sayan abinci. |
||
==A wasu harsunan== |
==A wasu harsunan== |
||
English:food |
English:food |
||
Zubi na 17:16, 22 Maris 2025

Abinci
Abinci (help·info) Duk wani abu da ake iya ci ko sha domin samun kuzari da lafiyar jiki.
Abinci ya bambanta daga Abinsha, abinci Kuma ya zama maganin yunwa.[1] [2]
Misalai
- Ya rame saboda rashin cin abinci.
- Yaci abinci yasha ruwa.
- Yaci abinci yana neman ƙari.
- Yanajin yunwa yaje wajen sayan abinci.
A wasu harsunan
English:food
Manazarta
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,67
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,102