Jump to content

Jayayya: Bambanci tsakin sauye-sauye na

Daga Wiktionary
Content deleted Content added
Abubakr1111 (hira | gudummuwa)
Sabuwar kalma
 
Abubakr1111 (hira | gudummuwa)
No edit summary
 
(10 intermediate revisions by 5 users not shown)
Layi 1: Layi 1:

'''Jayayya''' Nuna kin amincewa da abu ko nuna tirjiya
'''Jayayya''' nuna kin amincewa da abu ko nuna tirjiya,galibi na mutum buyu ko yan kasan.<ref>Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,9</ref> <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,13</ref>
==Misalai==
*Bama jayayya akan maganar da dan majalisa yai na aikin kwalbati
* Anyi jayayya tsakanin direba da fasinja
=== Fassara ===
* Turanci: tug-of-war
==Manazarta==
[[Category:Halayya]]
[[Category:Aiki]]

Zubin ƙarshe ga 14:13, 15 Yuli 2023

Jayayya nuna kin amincewa da abu ko nuna tirjiya,galibi na mutum buyu ko yan kasan.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Bama jayayya akan maganar da dan majalisa yai na aikin kwalbati
  • Anyi jayayya tsakanin direba da fasinja

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: tug-of-war

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,9
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,13