Jump to content

Ƙuruciya: Bambanci tsakin sauye-sauye na

Daga Wiktionary
Content deleted Content added
M I Idrees (hira | gudummuwa)
Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
M I Idrees (hira | gudummuwa)
Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
 
(13 intermediate revisions da ma'aikacin dai ba'a nuna sa ba)
Layi 3: Layi 3:
'''Suna'''
'''Suna'''


'''Ƙurciya''' na nufin wasu shekaru ne da mutum zai kasance cikin wauta da rashin hankali.
'''Ƙuruciya''' na nufin wasu shekaru ne da mutum zai kasance cikin wauta da rashin hankali.<ref>Paul Newman, Roxana M.A Newman, 1977:Sabon Ƙamus Na Hausa Zuwa Turanci. ISBN 0195753038. P, 78</ref>


===Fassara===
===Fassara===
Layi 10: Layi 10:


===Misali===
===Misali===
#. Tanko ya cika ƙuruciya
# Tanko ya cika ƙuruciya
# Musa yafi Tanko rashin ƙuruciya
# Yadda Ɗanlami yake aikin nan hada ƙuruciya

===Karin Magana===
# Ƙuruci dangi hauka


==Manazarta==
==Manazarta==
{{reflist}}
{{reflist}}

[[Rukuni:Shafuka masu lambar ISBN ta littafai]]
[[Rukuni:Suna]]

Zubin ƙarshe ga 19:42, 19 Agusta 2026

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Suna

Ƙuruciya na nufin wasu shekaru ne da mutum zai kasance cikin wauta da rashin hankali.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Youthfulness
  • Larabci:الشباب

Misali

[gyarawa]
  1. Tanko ya cika ƙuruciya
  2. Musa yafi Tanko rashin ƙuruciya
  3. Yadda Ɗanlami yake aikin nan hada ƙuruciya

Karin Magana

[gyarawa]
  1. Ƙuruci dangi hauka

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman, Roxana M.A Newman, 1977:Sabon Ƙamus Na Hausa Zuwa Turanci. ISBN 0195753038. P, 78