Jump to content

Mangala: Bambanci tsakin sauye-sauye na

Daga Wiktionary
Content deleted Content added
M I Idrees (hira | gudummuwa)
Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
M I Idrees (hira | gudummuwa)
Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
 
Layi 4: Layi 4:


==Misali==
==Misali==
*Ai jakin nan yau sai da ya kawo mangala biyar ta ƙasa
*Jakin Tanko yau, sai da ya ɗauko mangala biyar na ƙasa

==Manazarta==
==Manazarta==
[[Category:Kayan Aiki]]
[[Category:Kayan Aiki]]

Zubin ƙarshe ga 11:07, 19 Agusta 2026

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Mangala wani nau'in abun ɗaukar kayan ne wanda ake yi ko sarrafa su da buhu, musamman kayan da jaki ke ɗauka, kamar kasa,taki da sauran su.[1][2]

Misali

[gyarawa]
  • Jakin Tanko yau, sai da ya ɗauko mangala biyar na ƙasa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.60. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,57