Jump to content

Ladabi: Bambanci tsakin sauye-sauye na

Daga Wiktionary
Content deleted Content added
Rukayya95 (hira | gudummuwa)
#RRCCWW
Rukayya95 (hira | gudummuwa)
#RRCCWW
 
Layi 7: Layi 7:
==Manazarta==
==Manazarta==
[[Category:Suffa]]
[[Category:Suffa]]
[[Category:Halayya]
[[Category:Halayya]]

Zubin ƙarshe ga 14:04, 1 Nuwamba 2022

Ladabi hali ko dabi'ar mutum [1] [2]

Suna jam'i. Ladubba

Misalai

[gyarawa]
  • Yaran gidan malan Audu akwai su da ladabi.
  • Ladabi ga iyaye wajibi ne.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,116
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,187